[Music] Saukar Da Wakar Abdul D One Rudanin SO

Abdul D One Rudanin So

[MUSIC] Dauko Wakar Abdul D One Rudanin SO New Song.

Saukar da sabuwar Abdul D One me suna “Rudani” wakar rudani wakace da koda ba'ayi sharhin taba sunan ta kadai ka iya fassara ma'anar wakar.

Sai dai kuma a iya cewa bafa nanne gizo ke sakar ba, saka makon Ance rudani-rudani to wanne irin rudani kenan ake nufi ? Wannan itace tambayar da kowa zai iyayi.

Domin haka zanso kujewa kunnuwan ku da kanku kome wannan rudani yake nufi. Shin rudani ne na soyayya, zamantakewa ko kuma.....

Ayi Sauraro Lafiya...

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail