[Music] Dauko Wakar Umar M Shareef Mahaifiya Nuri

 Umar M Shareef Mahaifiya Nuri

[Music] Download Umar M Shareef Mahaifiya Nuri 2017 Song.


Saukar Da Sabuwar Umar M Sharif Me Suna Mahaifiya Nuri.

Umar M Sharif Daya Ne Daga Cikin Fitattun Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood.

Kuma Umar M Sharif Mawaki Ne Daya Dade Yanacin Zamanin Sa A Fagen Waka, Musamman Ma Wakokin Fina Finan Hausa Na Wannan Zamani, Ta Yadda Yake Da Dumbin Masoya A Kasashe Daban Daban Musamman Kasashen Africa Da Makamantansu.


Kuma Mawaki Ne Daya Dade Yana Samun Nasarori Daban Daban A Harkan Sa Ta Waka.


Download Audio Here.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail