MUSIC: Hamisu Breaker So Na Gaskiya
Hamisu Breaker So Na Gaskiya

MUSIC : Hamisu Breaker So Na Gaskiya 


Saukar da sabuwar waka, Daga fasihin mawakin Hausa nanaye, kuma shararre a fannin wakokin Soyayya

Me suna Hamisu Breaker Dorayi. Wannan shine karo na farko da muka fara sanya wakokin sa a wannan shafi, kuma insha Allah zamu ci gaba da kawo muku su lokaci bayan lokaci

 Saukar Ku Saurara, Ku yasa, kuma harma ku 'kagu da samun wakokin sa ako da yaushe

Tallata wakar ka : Send Email Or Call