MUSIC: Nura M Inuwa ft. Nazifi Asnanic Abbana

Nura M Inuwa Da Nazifi Asnanic Abbana

MUSIC: Nura M Inuwa ft. Nazifi Asnanic Abbana


Saukar Da Sabuwar Wakar Nura M Inuwa tare da Nazifi Asnanic me suna. "ABBANA". Wakace dake cike da rudani tsakanin masoya guda biyu. Inda ita ta kafe kan cewa Abbanta zata Aura sabo da tsakanin Soyayyar da take yiwa mahaifin ta.

Koma dai mene ne ga wakar nan ku sauke ku jiyewa kunnuwan ku.


Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail