MUSIC: Nura M Inuwa Complete - Dan Magori Album

Nura M Inuwa Dan Magori 2017 Album

MUSIC: Nura M Inuwa Complete - Dan Magori Album


Ku Saukar Da Sababbin Wakokin Nura M Inuwa Na Sabon Album Dinshi Mai Suna 'Dan Magori.

Bari In Lasa Muku Zuma Da Kadan Daga Cikin Bai Tukan Da Wannan Album Ya Kunsa Musamman Ma A Wakar Farkon Album Din. Best Of Dan Magori.

Gadai Su Kamar Haka.

Nura :- Taka rawar gani a kalla komai kai kanka duniyace mai jimurin zama cikin ta shike zuga kansa dan magorii.

AMSHI :- Taka rawar gani a kalla komai kai kanka duniyace mai jimirin zama cikinta shike zuga kansa dan Magori (x2).

Nura :- Nadau kallami da warrakata zan dukkufa ne wajan rubutuu, jahilci na kirashi cuta 'yan yara muje muyo  karatuu, kwando bazai rike ruwa ba madadin sa sai a dauki kuttuu, domin kuwa sai ga mai idanu banbance gyadar gwarai da bori.

AMSHI :- Taka rawar gani a kalla komai kai kanka duniyace mai jimurin zama cikin ta shike zuga kansa dan Magori.

Nura :- In kaji ga ki gudu sai in sa gudu bai iso wurin baa, dukan gero ku killace ta tsabar ce zata bada gumbaa, zancena kar naja da nisa yan yatsu suke da kumbaa, nafi gane abin da ban sani ba in tambayi yan maza na daurii.

AMSHI :- Taka rawar gani a kalla kome kai kanka duniyace mai jimirin zama cikin ta shike zuga kansa dan Magori.

Ammafa gaskiya da badun kar kuce mun fiye zolaya ba,  da ko a iya wadan nan baitukan muka tsaya sun wadatar, kuma sun gamsar game da dad'ad'an wakokin da wannan Album yake kunshe dasu.

Gasu Kamar Haka Ayi Sauraro Lafiya

1= Nura M Inuwa Best Of Dan Magori


2= Nura M Inuwa Kidan Samari


3= Nura M Inuwa Ciwon Kauna


4= Nura M Inuwa Dadi Na Zaman Duniya Shiri Da Masoyi


5= Nura M Inuwa Duniya Da Wuyan Zama


6= Nura M Inuwa Yar Makaranta


7= Nura M Inuwa So Hadin Allah Saudat


8= Nura M Inuwa Amina


9= Nura M Inuwa Abida


10= Nura M Inuwa Wasika Album Teaser


11= Nura M Inuwa Salma Na Cika Burina

Download Now

12= Nura M Inuwa Kukan Rayuwa Dawo Dawo

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail