[Music] Saukar Da Wakar Rarara Burgu Ya Makale
Rarara Burgu Ya Makale

[MUSIC] Download Dauda Kahutu Rarara Burgu Ya Makale.

Saukar Da Sabuwar Rarara Me Suna Burgu Ya Makale.

Wakar 'Burgu Ya Makale'  wakace da fitaccen mawakin siyasar arewacin Nigeriar nan da akafi sani da Dauda Kahutu Rarara ra rerata ga wani tsohon gwamna jaharsa bayan da kotu ta gayyace shi domin ya kare kansa akan wata almunda hanar wadansu makudan kudade da ake tuhumarsa da salwantarwa.

Wannan dai ba itace waka ta farko ba da mawakin ya rera ga wannan gwamnaba, wanda in baku manta ba a kwanakin baya mun kawo muku wasu daga ciki, Kamar irinsu "Burgu ya gudu"  Burgu Maganar Jiya Ta Dawo" dadai sauransu.

Gata Ayi Sauraro Lafiya..
Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail