[Music] Saukar Da Wakar Muhammad Melery Shakuwa

Muhammad Melery Hausa Shakuwa

Wakar Muhammad Melery Shakuwa


Saukar Da Sabuwar Waka Daga : daga daya daga cikin matasan mawakan Hausa kuma yaro a wurin Umar M Sharif, wanda aka fi sani da Melery Hausa.

Fitaccen ne shi a fagen wakokin Soyayya na zamani, sannan kuma fitaccene a fagen wakokin Hausa Hip-hop, kamar yadda a kwanakin baya muka kawo muku wakarsa ta Hip-hop  me suna. Kai Jimana.

Ita dai wakar “Shakuwa” waka ce dake magana akan Shakuwa tsakanin mata da miji da kuma nuna tsananin soyayyar iyaye wa 'ya'yansu da kuma yadda ' yaya ke iyayin tasiri wurin sasanta iyayensu a yayin da suka samu sabani.

Ayi Sauraro Lafiya..

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail