[Music] Dj A.B Soyayya New Song
Dj A.B Soyayya

[MUSIC] Download Dj Abba Soyayya New Song.

With valentine around the corner, Your favorite Rapper – Dj A.B Returns with a brand new 2017  love song which he dubbed “Soyayya” (The Love Story).

With much love hits he gave to us, The rapper steps forward to deliver another banger to celebrate love one more.

Hausa : Saukar Da Sabuwar Dj A.B Me Suna 'Soyayya.

Sabuwar Waka Daga daya daga cikin fitattun mawakan Hausa Hiphop da tauraruwar su ke haskawa a wannan zamani wato Dj A.B me suna 'soyayya'.

“SOYAYYA” Waka ce dake cike da Soyayya tare da labarin soyayyar ita kanta. Domin haka maza ku hanzarta kuyi Download dinta ku jiyema kunnuwan ku.


Tallata wakar ka : Send Email Or Call