[Music] Dauko Wakar Umar M Shareef Jirgin S0 Mansoor

Umar M Shareef Jirgin S0

[Music] Download Umar M Shareef Jirgin S0 Best Of Mansoor Audio Songs


Saukar da sabuwar wakar mawaki Umar M Sharif ta film din MANSOOR, wakar Mansoor wakace da wasu sassoshinta suka dade da fara yawo musamman a kafofin sada Zumanta.

Ta yadda dubban jama'a suketa  nuna muradinsu da kaguwar fitowar Film din MANSOOR tare da wakokin daya kunsa, a dalilin hakane yasa akayiwa wakokin film din album dinsu na musamman.

Gulma : Film din MANSOOR shine film na farko da mawaki Umar M Sharif zai fito a matsayin jarumi karkashin urban gidansa Ali Nuhu.

Ayi Sauraro Lafiya..


Download Audio Here.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail