MUSIC: Nura M Inuwa - Iyalina

Nura m inuwa iyali

MUSIC: Nura M Inuwa Iyalina


Saukar Da Wakar Nura M Inuwa Mai Suna Iyali.

Idan har baku manta ba wata biyu zuwa uku da suka gabata mun taba kawo muku wannan wakar ta Iyalina, Amma sakamakon a wancan lokacin wakar bata da good quality format da kuma fitacciyar murna.

Shi yasa yanzu muka kara tantanto ta muka kawo muku dauke da tataccen sauti, musamman bisa la'akari da muhimman abu buwan da wannan waka ta kunsa game da muhimman cin hadin kan Iyali.

Ayi Sauraro Lafiya.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail