LYRICS : Dj A.B “Soyayya” Song Lyrics

Dj A.B Soyayya Lyrics

INTRODUCTIONs
Yeah
Uh huh
(Its danja on the instrumental)
Nagode
Su baabaa ne
Su baabaa ne
Verse1
Yarinya abun Alfahari
If She was my wife zan riqe ta like alkawari
Perfect example in za'ayi defining kyau
Da na bari se gobe amma gwanda na fadi yau
I loved her and she loved me too
Zan iya yin ko meye if she ask me to
my partner, she was my partner
A woman that would love me even if i was a gardener
Ko sanda nayi kwallo her name was on my jersey
In kuma tazo kallo se in ji ni kaman messi
I was a fan of barca and she was a fan of chelsea
But i had her back even when things get messy
My heart ta sace ni da ita mun dace
In bana tare da ita sai raina bace
Ta hadu kaman hadari
Without her rai na yana cikin Hadari
Chorus
Soyayya na daga zuciya
In ba ke ba sai rijiya
Ina kwana ya gajiya
In bake ba ba lafiya
Girl its you, it is you
(Know matter the case oh)
Girl its true, it is true
(Baby ni ke nake so)
Soyayya na daga zuciya
In bake ba sai rijiya
Soyayya na daga zuciya
In bake ba ba lafiya
Verse 2
She lost her parents at the age of six
Could hardly remember them se dai ta gansu a pics
So She was raised by her uncle who was a Malami
Wanda ke koya ma yara rubutu da alkalami
Kuma baya son ganin ta da samari
Wai se lokacin da she's ready to marry
I respected his decision sai na kiyaye
Dan ba'a wasa da maganan iyaye
Gashi zan fara college ba lokacin soyayya
My time was limited Har ma na fara Siyayya
She Told me to relax tace min in Daure
She promised Wata rana ni da ita zamuyi aure
She told me not to worry, said no need to hurry
In naje school in Natsu kada ince zanyi sauri
Tace She'll be mine in eight years or nine
Muka dena haduwa se a waya ko online
Chorus
Soyayya na daga zuciya
In ba ke ba sai rijiya
Ina kwana ya gajiya
In bake ba ba lafiya
Girl its you, it is you
(Know matter the case oh)
Girl its true, it is true
(Baby ni ke nake so)
Soyayya na daga zuciya
In bake ba sai rijiya
Soyayya na daga zuciya
In bake ba ba lafiya
Verse 3
Itace a raina (yes) har na gama college
I became a doctor with effective knowledge
I became someone that everybody acknowledged
And my dream was to ask for her hand in marriage
I was ready, aljihu was heavy
Akwati..Gida.. Everything was steady
Abunda ya rage was to be with my wife
She was the last thing i needed to have a life
Sai na tura magabata sukaje aka ce a'a
(She cant marry him kuje Allah bada sa'a)
I got confused
I felt abused
Something was telling me 'give up' but i refused
Saikace tana korana
Ta daina daukan kirana
And All i could think about was her dare da rana
couldnt figure what was wrong
Coz what we had was strong
Meyasa zata min haka bayan i've waited for long
Then her uncle called me da kansa
Can u hear me? nace i can sir
After All those years i deserved an answer
Sai yace ta kamu da cancer
Chorus
Soyayya na daga zuciya
In ba ke ba sai rijiya
Ina kwana ya gajiya
In bake ba ba lafiya
Girl its you, it is you
(Know matter the case oh)
Girl its true, it is true
(Baby ni ke nake so)
Soyayya na daga zuciya
In bake ba sai rijiya
Soyayya na daga zuciya
In bake ba ba lafiya. Tallata wakar ka : Send Email Or Call