[Music] Wakar Umar M Sharif Sanadari Na So Makamashi

Umar M Sharif Sinadari Na So Makamashi

[MUSIC] Download Umar M Sharif "Sanadari Na So Makamashi"  New  Song.


Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Sharif Mai Suna "Sanadari Na So Makamashi".

Umar M Sharif Daya Ne Daga Cikin Fitattun Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood.

Kuma Umar M Sharif Mawaki Ne Daya Dade Yanacin Zamanin Sa A Fagen Waka, Musamman Ma Wakokin Fina Finan Hausa Na Wannan Zamani, Ta Yadda Yake Da Dumbin Masoya A Kasashe Daban Daban Musamman Kasashen Africa Da Makamantansu.

Kuma Mawaki Ne Daya Dade Yana Samun Nasarori Daban Daban A Harkan Sa Ta Waka.

Ayi Sauraro Lafiya..


Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail