[Music] Saukar Da Wakar Abdul Smart Dan Almajiri

Abdul Smart Dan Almajiri


[MUSIC] Download Abdul Smart Dan Almajiri New Song.

Saukar Da wakar Abdul Smart Ta Film Din Dan Almajiri.

Abdul Smart daya ne daga cikin fitattun matasan mawakan fina finan Hausa na Kannywood da tauraruwar su ke haskawa a wannan lokacin.

Wanda wasu ke hasashen cewa ko mawaki zai iya maya gurbin uban gidansa Nura M Inuwa idan ya daina waka ? Musamman bisa la'akari da yadda salon wakokin su yazo daya da kuma yadda suke gogayya da juna wurin waka, Musamman wakokin fina finan Hausa ta yadda kusan duk film dinda akasa wakar  Nura M Inuwa to zakaga ta Abdul Smart tazo a ta biyu a film din.

Domin haka yau ma gamu dauke muku da wata sabuwa daga Abdul Smart Me Suna Dan Almajiri.

Ayi Sauraro Lafiya.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail