MUSIC: Nura M Inuwa Complete “Wasika Album” 2018Nura m inuwa wasika album intro

MUSIC: Nura M Inuwa Wasika Album And Manyan Mata Album

Nura M Inuwa : Assalama Alaikuma Yan Uwah Masoya Da Abokan Arziki, Inai Mana Farin Cikin Sake Ganin Wannan  Shekara Me Albarka,, Tare Da Fatan Allah Ya Sadamu Da Alkhairin Dake Cikinta.

Bayan Haka A Kokarin Da Nake Na Sakar Muku Album Biyu A Shekara Yauma Nazo Muku Da Wani Salo Mai Kwantar Da Hankali Wanda Zai Saku Kaguwa Da San Kuji Kundin Da Na Sawa Suna Wasika

Wasika Wani Album Wanda Na Dade Banyi Irin Saba Musamman A Bangaran Da Aka Sanni Na Wakoki Irin Na Soyayya Masu Daga Hankali A Wani Bangaran Kuma Su Kwantar Da Hankali

Kundin Album Din Wasika Zai Dada Koya Mana Yadda Ake Hakuri Yayin Da Masoyi Ya Rasa Abinda Yake Kauna

Haka Kuma Kamar Yadda Aka Saba Bashi Kadai Bane Hade Yake Da Album Dinda Nasa Mishi Manyan Mata Album

Shima Album Din Manyan Mata Na Shirya Shine Domin Nuna Matsayi Martaba Da Kuma Kima Irin Na Mata Da Sannu Zasu Zo Muku A Tare Shekara Mai Zuwa

Daga Daku Masoyin Ku Mai Alfahari Daku Nura M Inuwa

Alhamdulillah Yan Zu Haka Mun Daura Sababbin Album's Din Nan Da Kuka Dade Kuna Jira

Wasika Complete Album

MUSIC: Down-load Nura M Inuwa Complete Wasika Album

Manyan Mata Complete Album

MUSIC: Down-load Nura M Inuwa Complete Manyan Mata Album

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail