[Music] Nura Dan Magori Album Da Matan Gida Sun Shiga Kasuwa

Nura M Inuwa Dan Magori Album and Matan Gida Album at the market


Albishirin ku ma'abota jin wakokin hausa; Masoya Nura M Inuwa ina mai farin cikin sanar daku cewa abun nan da kuka dade kuna jira yau gashi yazo.

Domin kuwa a jiya 23/01/2017 Nura M Inuwa ya fitar da sanar wa a shafin sa na intagram cewa ya saki Sababbin Album din nan nashi da kuka dade kuna jira wato dan MATAN GIDA ALBUM da kuma DAN MAGORI ALBUM .

Domin haka ga duk mai bukata sai yayi maza ya garzaya shagon seda fina finai ko teburan masu seda fina finai mafi kusa dashi domin ya mallaki nashi.

Inda Mu Kuma Zamu Kawo Mukushi Su A Ranar 15/03/2017.

Nura M Inuwa on Instagram

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail