[Music] Wakar Rarara Ka Girmi Rago Aikin Soja
Rarara Ka Girmi Rago Aikin Soja

[MUSIC] Download Dauda Kahutu Rarara Ka Girmi Rago Aikin Soja.

Kamar Kullum yauma gamu dauke muku da wata sabuwa daga shahararran mawakin Siyasar nan na Nigeria.

Wanda ake yiwa lakabi da 'Rarara Wato Dauda Abdullahi Kahutu Rarara gonar waka.

Inda a wannan karon yazo muku da sabon salo sabanin salon da aka sanshi dashi na wakokin siyasa.

A wannan karon dai, Ya yada zango ne a gidan soji  inda ya dage ya rangadawa sojojin Nigeria wata lafiyayyiyar waka mai suna "Ka Girmi Rago Aikin Soja badan komai ba sai dan karfafa musu guiwa akan kokarin da sukeyi na ganin sun murkushe 'Yan ta' adda da ta'addanci a Nigeria.

AYI SAURARO LAFIYA.


Tallata wakar ka : Send Email Or Call