MUSIC: Nura M Inuwa Wakar Garin Bena

Nura M Inuwa Garin Bena Song

MUSIC: Nura M Inuwa Wakar Garin Bena


Kamar yadda kuka sani mawaki Nura M Inuwa , mawaki ne dayayi fice, kuma ya shahara a fannin rere wakokin Soyayya na zamani.

Kuma daya ne daga cikin fitattun mawa kan Fina Finan Hausa Na Kannywood, Dan asalin garin Kano a Tarayyar Nigeria.

Wanda yanzu haka wakokin sa, ke kan gaba wurin kayatar wa gami da jan hankulan ma’abota sauraro a mafiya yawa daga cikin kasashen Africa harma da wasu sassa na Duniya.

Domin haka yauma kamar kullum gamu dauke muku da wata mai zafi daga kundin wakokin sa mai suna Wakar Garin Bena.

Gatanan Ku Saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail