[Music] Download Wakar Maryam Bakase ft Alin Sarki SO
Maryam Bakase ft Alin Sarki SO

[Music] Download Wakar Maryam Bakase ft Alin Sarki SO

Maryam Bakase : Fitacciyar Mawakiyar Fina Finan Hausa. Wacce Da Yawan Masu Sauraron Wakokin Hausa Sun Santa.

Domin Kuwa Ta Dade Tana Taka Muhimmiyar Rawa A Wannan Fanni Na Waka, Inda Tafi Yin Fice Wajan Rera Wakokinta Da Mawaki Umar M Shareef.

Inda Yanzu Itama Ta Fara Fitar Da Album Album Na Kanta. Yanzu dai ga wannan kudan taba kafin daga bisani muci gaba da kawo muku wakokinta ako da yaushe.
Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail