[Music] B.O.C Madaki “Yawo” Song
B.O.C Madaki Yawo

B.O.C Madaki : Daya daga cikin fitattun mawakan Hausa Hip-hop na Arewacin Nigeria, Kuma haifaffen garin Bauchi.

Wannan shine karo na farko da muka fara sanya wakokin sa a wannan shafi.

Ita dai wannan waka mai suna "B.O.C Yawo" itace wakar sa ta farko a cikin wannan sabuwar shekakar ta 2017 tun bayan Album dinsa daya saki mai suna ' Sorry Please Thanks (Ep Album) a karshen shekarar 2016.

Ayi Sauraro Lafiya.


Tallata wakar ka : Send Email Or Call