[Lyrics] Sayyad Gadankaya Kullum A Rai Ina Nazari Lyrics


Sayyad Gadankaya Kullum A Rai Ina Nazari Lyrics

[Lyrics] Sayyad Gadankaya Kullum A Rai Ina Nazari, Best of na gane so Album

-Kin tafi da ina nazari a yanzu gashi kin dawo.

#Kullum a rai ina nazari kaunar kace abar faharii.

-A Duniyar masoyaa, kyan tafiya a dawowaa, Wanda ka bawa soyayya a zuciya yake sawaa, So ya zamo abun fahari cikin sa nai ta kai kawoo.

#Kullum a rai ina nazarii.
-A yanzu gaki kin dawoo.

#Farin ciki yana daduwa idan kana a kussa danii, Ga Jarumi uban tafiya kai ne ido ke son ganii, Zauna na baka albishiir, Sone ya sani naddawoo.

-Kin tafi da ina nazarii.
#Kaunar kace abar faharii.

-Taho taho tunda kin dawo 'yan mata a zuciya na sakaki kin cancanta, Ki bar batun makiya masu yin wauta, Dan seda sune ake dada inganta, Ina dake bani kallan 'yan mata, Baby ki sani in bawa maza rataa.

#Kullum a rai ina nazari kaunar kace abar faharii.

#Kullum a rai ina nazarii.
-A yanzu gaki kin dawoo.

#Masoyina kana ji danii, Shine silar nishadan tar danii, Kullum kana tunatar danii, baka barin a cutar danii, Ka ke sakani farra'aa, Farin cikina kajjawoo.
-Kin tafi da ina nazarii.
#Kaunar kace abar faharii.

-Silar kice na kamu da SO, Komai gareni kin iyaa, Kullum idan zanyi magana dake nake ta fariyaa, Taku a sannu kin iyaa, Zobe na so ki dan sawoo.

#Kullum a rai ina nazarii.
-A yanzu gaki kin dawoo.

#Kullum a rai ina nazarii, Kaunar kace abar faharii.Tallata wakar ka : Send Email Or Call