[Lyrics] Abdul Smart “Sirrin Ruhi” Lyrics Song

Abdul Smart Sirrin Ruhi Lyrics Song

Lyrics : Abdull Smart Sirrin Ruhi Lyrics Song.

-Sirrin ruhii; da bai fado da baki, inna barshi a rai ya zamma cuta.

#Sirrin ruhii; da bai fado da baki, inna barshi a rai ya zamma cuta.

-Ciwon zuciya, ruwan idaniya, rai yanayin kuna, kunci na shiga ba ranar fita cikin daran aure na.

Abin dana boye, inna yaye, zai iya tauye, duka farin cikina.

#Inna fadi abun ba ze kyau ba.

-Sirrin Ruhi

#Inna rufe ba zanci riba ba.

-Sirrin Ruhi

#Kukan ba za na daina ba.

-Sirrin Ruhi

#An cuceni ina zan sanya kai na.

-Nayi tuna nin muyi zama; na har abada dake, ni a ganini zuciyar ki tana a tsarkake, shi yassan ya har na mike kafa na shantake, yau gashi daran farko ni dake mun farrake.

 -Sirrin ruhii; da bai fado da baki, inna barshi a rai ya zamma cuta.

#Sirrin ruhii; da bai fado da baki, inna barshi a rai ya zamma cuta.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail