Sabuwar Wakar Muhammad Melery “Kai Jimana”
Muhammad Melery Kai Jimana

Sabuwar wakar Muhammad Melery Kai Jimana


Albishirin Ku Ma'abota Ji Gami Da Sauraron Wakokin Hausa Na Zamani

Yau Gamu Dauke Muku Da Wata Sabuwar Waka Daga Daya Daga Cikin Fitattun Mawakan Matasan Mawakan Dake Waka A Karkashin Kamfanin M Shareef Studio Wanda Ake Kira Da Muhammad Melery Yaron A Wurin Umar M Sharif Mai Suna Kai Ji Manah

Wakar Hausa Hip Hop Ce Wacce Shima Sukayi Tare Da Wadan Su Yara Da Ake Yiwa Lakabi Da Yaran Chilling Group, Ayi Sauraro LafiyaDownload Audio Here

Tallata wakar ka : Send Email Or Call