[Music] Abdul Smart Sirrin Ruhi New Song

Abdul Smart Sirrin Ruhi

[MUSIC] Saukar Da Wakar Abdul Smart Sirrin Ruhi .

Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Abdul Smart Me Suna Sirrin Ruhi Wacce Ya Rereta A 2016.

Dama Hausawa Na Cewa Kyan Da Ya Gaji Ubansa, Hakika Abdul Smart Ya Cika Da Domin Kuwa Shine Mawaki Daya Tal Dayayi Daban Da Saura Wajan Bata Hankalin Dare Da Lokacin Sa Domin Ganin Ya Farantawa Masoyan Sa Akoda Wani Lokaci Ta Yadda Yake Tsaftace Dukkan Kalama Sa A Wakokin Sa Domin Tafiyar Dasu Akan Tsari Da Kuma Muradin Masoyansa.

Saukar Da Wakar Sirrin Ruhi, Domin Sauraro Da Kuma Samun Natsuwa Da Shauki Irin Na Ma'abota Soyayya.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail