Nura M Inuwa Da Umar M Sharif Happy New Year Show

Music Nura M Iniwa ft Umar M Sharif

Happy New Year Show, Nura M Inuwa Tare Da Umar M Sharif Da Kuma Ado Isa Gwanja


Za A Gudanar Da Wannan Wasanne A Tiredi Fire Z00 Road Dake Jahar Kano A Tarayyan Nigeria

1= Nura M Inuwa Zai Gudanar Da Nashi Wasanne A Yau 1 Ga 1/2017 Daga Misalin Karfe 11am Zuwa Karfe 6pm.

2= Umar M Sharif : Shima Zai Gudanar Da Nashi Wasanne, A Ranar 2 Ga Watan 1/2017 Daga Misalin Karfe 11am Zuwa Karfe 6pm.

3= Mawaki Kuma Jarumi Fitacce A Fagen Shirya Fina-finan Kannywood Sannan Kuma Mawakin Biki 'Wanda Akafi Sani Da Ado Isah Gwanja Ko Kuma ' Dan Kuka.

Shi Zai Gudanar Da Nashi Wasan Ne Tare Da Mawaki Umar M Shareef Duka A Ranar 2/1/2017 Daga Karfe 11am Zuwa 6pm.

Sannan Kuma Bikin Be Tsaya Anan Ba Kadai Domin Kuwa Ze Samu Halartar Wasu Daga Cikin Shahararrun Yan Wasan Hausa Na Kannywood Wadanda Suma Zasu Gudanar Da Nasu Wasannin A Cikin Wadannan Kwanukan Guda Biyi.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail