MUSIC: Nura M Inuwa Zangina Bread

Nura M Inuwa Zangina Bread

MUSIC: Nura M Inuwa Zangina Bread


Saukar Da Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Me Suna "ZANGINA" Wakar Zangina Wakace Daya Rerawa Wani Katafaran Gidan Bredi Dake Zaria Jahar Kaduna A Tarayyar Nigeria, Domin tallata musu hajarsu ga ma'abota cin Bredi A Fadin Zaria

Domin haka ni kaina shedane game da wannan kamfanin Bredi Na ZANGINA domin nima tuni na garzaya ya debi kaso na a matsayina na ma'abocin cin Bredi, domin haka kuma karda ku bari a baku labarii.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail