MUSIC: Wakokin Nura M Inuwa Salma 1 to 3

Nura M Inuwa Salma

MUSIC: Wakokin Nura M Inuwa Salma 1 to 3


Ku Saukar Da wakokin Nura M Inuwa Na Film Din Salma Tun Daga Ta Daya Zuwa Na Uku. 

1= Nura M Inuwa Salma Bankwana Da Masoyi.


Ku Fito Da Labari Nazo, Idanuwa Na Nata Ganin Hazo, Nagai Da Duk Yan Gwangwazo Domin Ban Raina Kamar Suba.

Download Now

2= Nura M Inuwa Salma Na Cika Burina. 

Wai Ina Kike Salma Ina Kike Salma Nayi Jira Salma Taho, Gani Nazo Nazo Bazan Tafi Ba.

Download Now

3= Nura M Inuwa Salma Bankwana. 

Wacce Yake Cewa Bankwana Wayyo Salma Tai Bankwana, Bankwana Wayyo Salma Tai Bankwana.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail