VIDEO: ClassiQ Ft Avala With Rahama Sadau “I Love You”

Rahama Sadau Da Classiq

[VIDEO] Classiq Ft Avala With Rahama Sadau I Love You.


Wannan Shine Videon Wakar Da Mawaki ClassiQ Yayi Tare Da Daya Daga Cikin Fitattun Jaruman Fina Finan Hausa Na Kannywood.

Wato Rahama Sadau Wanda Har Yayi Sanadiyyar Korar Ta Daga Masana’antar Kannywood Baki Daya, Sabo Da Rungumar Data Yiwa Mawaki A Cikin Videon.

Ga Videon Nan Ku Saukar Ku Kalla.

DOWNLOAD NOW

® www.HausaMp3.Com.ng

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail