[Music] Download Wakar Umar M Sharif Gamu Nandai

Umar M Sharif Gamu Nandai

[Music] Download Wakar Umar M Sharif Gamu Nan Dai

Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Sharif Ta Film din Gamu Nan Dai.

Film Din Gamu Nan Dai, Film Ne Dake Nuna Irin Bakar Wahalar Da Matasa Sukesha Bayan Sun Kammala Karatu A Wurin Samun Aiki, Wanda Har Hakan Ka Iya Kai Su Fadawa Hannayen Mugayan Mutane Su Koya Musu Munanan Dabi'u Ko Wani Abu Makamancin Haka.

Hakika Ya Kamata, 'Yan Uwah Matasa Kar Ku Bari A Barku A Baya Maza Ku Hanzarta Ku Nemi Wannan Sabon Shirin Film Me Suna Gamu Nan Dai, Ku Kalla Domin Daku Ake.

Ayi Sauraro Lafiya.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail