Wakar Umar M Sharif Da Melery Hello Nigerians

Umar M Sharif ft Melery Hello Nigerians

Ku Saukar Da Wakar Umar M Sharif Da Melery Hello Nigerians


Wakar Hello Nigerians, wakace Da Gamayyar Matasan Mawakan Hausa Hip-hop Suka Rera Tare Da Mawaki Umar M Shareef.

Mawakan Sun Hada, Melery Hausa, Baba Soja Da Kuma Umar M Sharif Wakar Tayi Dadi Sosai, Kuma Tanada Matukar Ma'ana Sosai.

Domin Kuwa Wakar Tana Kirane Ga Dukkan 'Yan Nigeria Akan Irin Yadda Zamantakewar Ta Lalace, Da Kuma Kashe Kashen Juna Ba Gaira Ba Dalili.

Ayi Sauraro Lafiya.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail