[Music] Download Wakar Umar M Sharif Auran Jeka Na Yika

Umar M Sharif Auran Jeka Na Yika

[MUSIC] Download Wakar Umar M Sharif Auren Jeka Na Yika

Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Sharif Ta Film Din Auran Jeka Na Yika, Auran Da Aka Kullashi Badon Soyayyar Tsakani Da Allah Ba, Sai Don Kwadayi Da Neman Abun Duniya.

Dama Dai Hausawa Sunce Duk Wanda Ya Hau Motar Kwadayi Tofa Ya Shirya Sauka A Tashar Wulakan Ci, Saukar Da Wakar Kuji Irin Halin Data Tsinci Kanta A Ciki Sakamakon Kwadayi Da Neman Abun Duniya.

Ayi Sauraro Lafiya.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail