[Music] Wakar Umar M Sharif Da Shamo Indosa

Umar M Sharif Indosa

[MUSIC] Download Wakar Umar M Sharif ft Shamo Indosa

Saukar Da Wakar Da Mawaki Umar M Shareef Tare Da Shamo Mawakin Hausa Hip hop Suka Rera.

Wakar Indosa Wakace Dake Nuna Illolin Talla Wa 'Ya' ya Mata, Da Kuma Irin Munanan Halayan Da Suke Tsintar Kansu A Ciki Na Ayyukan Ashsha Da Zinace Zinace Allah Ya Kiyaye.

Ayi Sauraro Lafiya.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail