[Music] Sababbin Wakokin Umar M Sharif Zahra Da Bilkisu


Saukar Da Sababbin Wakokin Umar M Sharif “Zahara” Da “Bilkisu”.


Umar M Sharif Daya Ne Daga Cikin Fitattun Mawakan Fina Finan Na Kannywood A Jiya Da Yau Wanda Har Yanzu Tauraruwar Sa Take Haskawa A Fagen Waka.

Kuma Daya Daga Cikin Fitattun Mawakan Da Masa'antar Kannywood Ba zata Taba Mantawa Dasuba, Wanda A Yanzu Kusan Wakokin Sa Ne Kan Gaba A Cikin Mafiya Yawa Daga Cikin Fina Finan Da Kannywood Ke Shiryawa, Wanda Kuma Hakan Ke Matukar Karawa Fina Finan Armashi Da Farin Jini Tun Kafin Fitowarsu Kasuwa.

Kuma Yanzu Haka Umar M Sharif Daya Ne Daga Cikin Matasan Jarumai A Fagen Shirya Fina-finan Hausa Na Kannywood A Karkashin Tutar Uban Gidansa Sarki Ali Nuhu.

Ayi Sauraro Lafiya.

1= Umar M Sharif Zahra.


2= Umar M Sharif Bilkisu.Share this