[Music] Download Sababbin Wakokin Aminu Ala Akala Album

Aminu Ala Akala Album

[Music] Download Wakokin Aminu Ala Akala Album


Akala Album, Album ne da yake dauke da da d'ad'an wakoki guda hudu daga shaharren mawakin nahiyar african nan dake Nigeria wanda akafi sani da Aminu Ala, Ko kuma Alan Waka.

Akala Album, Yayi shine ga wasu daga cikin manyan sarakunan Gargajiya na jahohi mabanbanta na Nigeria, amma sai dai bazamu samu damar kawo muku album din duka ba sabo da wasu yan dalilai, Amma yanzu ga wakoki hudu daga ciki.

1= Aminu Ala Lamidon Adamawa.

Download Now

2= Aminu Ala Sarki AbdulMumini Saraki Katsina.

Download Now

3= Aminu Ala Usmanu Sarkin Gombe.

Download Now

4= Aminu Ala Sarki Lirwanu Bauchi.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail