[Music] Dauko Wakokin Aminu Ala Farfeshiya Album

Aminu Ala Farfeshiya Album

[Music] Download Wakokin Aminu Ala Farfeshiya Album


Farfeshiya Album, wani Album ne daya kunshi wakoki guda bakwai, kuma wakokine da fitaccen mawakin Hausa wanda akafi sani da Aminu Ala, wanda ake yiwa lakabi da Alan waka ya yisu.

Wakokin Farfeshiya Album, wakokine da mawaki Aminu Ala ya yiwa wasu daga cikin fitattun Professors din Nigeria wadanda galibin su yan Arewa cin Nigeria ne wadanda suke sanannu ga mafiya yawan al'ummar yankin.

Abundai Kam sai wanda ya saurara, domin haka karda kuyi kasa a guiwa maza ku hanzarta sauke wadannan wakoki domin jiyema kunnuwan ku sunaye gami da ire iren Ayyukan wadannan professors da mawaki Aminu Ala ya zabo su daga cikin dubban yan uwansu professors ya wake su.

Ayi Sauraro Lafiya.

1= Aminu Ala Farfesa Yakasai.


2= Aminu Ala Garkuwan Adabi.


3= Aminu Ala Farfesa Dan Aminu Baba.


4= Aminu Ala AbdulKadir Frofesa.


5= Aminu Ala Bikin Farfesa Malumfashi.


6= Aminu Ala Farfesa Saidu Gusau.


7= Aminu Ala Gangaran Kafi Gwani Farfesa Saidu Gusau.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail