[Music] Dauko Wakokin Aminu Ala Alfanda Album

Aminu Ala Alfanda Album

[Music] Download Wakokin Aminu Ala Alfanda Album


Wadannan Sune Wakoki Guda Hudu Da Mawaki Aminu Ala Ya Yiwa Marigayi Alhaji Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto.

Firimiyan Farko A Arewacin Nigeria Kuma Jika Ga Usmanu Dan Fodiyo, Allah Yaji Kan Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, Ameen.

Gasu nan ku saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya.

1= Aminu Ala Alfanda Amadu. Gamji Maza Abun Koyo Ahmadu Bello Sardauna.

Download Now

2= Aminu Ala Firimiyan Arewa.

Download Now

3= Aminu Ala Salsala.

Download Now

4= Aminu Ala Marsiyya.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail