MUSIC: Nura M Inuwa Da Billi'o Rigar Aro

Nura M Inuwa Rigar Aro


MUSIC: Nura M Inuwa Da Billi'o Rigar Aro


Ku Saukar Da Wakar Nura M Inuwa Rigar Aro

Kamar yadda kuka sani mawaki Nura M Inuwa , mawaki ne dayayi fice, kuma ya shahara a fannin rere wakokin Soyayya na zamani.

Kuma daya ne daga cikin fitattun mawa kan Fina Finan Hausa Na Kannywood, Dan asalin garin Kano a Tarayyar Nigeria.

Wanda yanzu haka wakokin sa, ke kan gaba wurin kayatar wa gami da jan hankulan ma’abota sauraro a mafiya yawa daga cikin kasashen Africa harma da wasu sassa na Duniya.

Domin haka yauma kamar kullum gamu dauke muku da wata mai zafi daga kundin wakokin sa mai suna "Rigar Aro"

Gatanan Ku Saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya.

 Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail